Mat 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna cikin gangarowa daga dutsen, sai Yesu ya kwaɓe su ya ce, “Kada ku gaya wa kowa abin da kuka gani, sai an ta da Ɗan Mutum daga matattu.”

Mat 17

Mat 17:3-19