Mat 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka zo Kafarnahum masu karɓar rabin shekel na gudunmawar Haikali suka je wurin Bitrus, suka ce, “Malaminku yana ba da gudunmawar?”

Mat 17

Mat 17:17-27