Mat 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya Ubangiji, ka ji tausayin ɗana, yana farfaɗiya, yana shan wuya ƙwarai, sau da yawa yakan faɗa wuta da kuma ruwa.

Mat 17

Mat 17:7-19