Mat 17:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ina gaya muku, Iliya ya riga ya zo, ba su kuwa san shi ne ba, har ma suka yi masa abin da suka ga dama. Haka kuma Ɗan Mutum zai sha wuya a hannunsu.”

Mat 17

Mat 17:9-15