Mat 16:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin Ɗan Mutum zai zo da ɗaukakar Ubansa tare da mala'ikunsa. A sa'an nan ne zai sāka wa kowane mutum gwargwadon aikinsa.

Mat 16

Mat 16:25-28