Mat 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya ja shi waje ɗaya, ya fara tsawata masa, ya ce, “Allah ya sawwaƙe, ya Ubangiji! Wannan har abada ba zai same ka ba!”

Mat 16

Mat 16:12-25