Mat 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa musu ya ce, “In magariba ta yi, kuka ga sama ta yi ja, kukan ce, ‘Aha, gari zai yi sarari.’

Mat 16

Mat 16:1-12