Mat 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ba ka mabuɗan Mulkin Sama. Kome ka ƙulla a duniya, zai zama abin da aka riga ƙullewa a Sama ne. Kome ka warware a duniya, zai zama abin da aka riga warwarewa a Sama ne.”

Mat 16

Mat 16:12-20