Mat 16:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa masa ya ce, “Kai mai albarka ne, Saminu, ɗan Yunusa! Domin ba ɗan adam ne ya bayyana maka wannan ba, sai dai Ubana da yake cikin Sama.

Mat 16

Mat 16:10-24