Mat 15:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ɗauki gurasa bakwai ɗin da kifayen nan, ya yi godiya ga Allah, sai ya gutsuttsura, ya yi ta ba almajiran, almajiran kuma na, bai wa jama'a.

Mat 15

Mat 15:27-39