Mat 15:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taro masu yawan gaske suka zo wurinsa, suka zazzo da guragu, da masu dungu, da makafi, da bebaye, da kuma waɗansu da yawa, suka ajiye su a gabansa, ya kuwa warkar da su.

Mat 15

Mat 15:21-39