Mat 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Don me almajiranka suke keta al'adun shugabanni? Domin ba sa wanke hannu kafin su ci abinci.”

Mat 15

Mat 15:1-5