Mat 15:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba abin da yake shiga mutum ta baka ne yake ƙazanta shi ba, abin da yake fita ta baka yake ƙazanta mutum.”

Mat 15

Mat 15:9-20