Mat 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya yi baƙin ciki, amma saboda rantsuwa tasa da kuma baƙinsa, ya yi umarni a ba ta.

Mat 14

Mat 14:1-16