Mat 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan ya sallami taron, ya hau dutse shi kaɗai domin ya yi addu'a. Har magariba ta yi yana can shi kaɗai.

Mat 14

Mat 14:14-29