Mat 13:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya zo garinsu, ya koya musu a majami'arsu, har suka yi mamaki, suka ce, “Daga ina mutumin nan ya sami wannan hikima haka, da kuma mu'ujizan nan?

Mat 13

Mat 13:46-56