Mat 13:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “To, duk malamin Attaura da ya zama almajirin Mulkin Sama, kamar maigida yake, wanda ya ɗebo dukiya sabuwa da tsohuwa daga taskarsa.”

Mat 13

Mat 13:51-53