Mat 13:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Mulkin Sama kamar dukiya yake da take binne a gona, wadda wani ya samu, ya sāke binnewa. Yana tsaka da murna tasa, sai ya je ya sayar da dukan mallaka tasa, ya sayi gonar.”

Mat 13

Mat 13:35-45