Mat 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana cikin yafa iri sai waɗansu ƙwayoyi suka faɗa a hanya, sai tsuntsaye suka zo suka tsince su.

Mat 13

Mat 13:2-7