Mat 13:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gonar kuwa ita ce duniya, kyakkyawan irin nan, su ne 'ya'yan Mulkin Allah, ciyawar kuwa, 'ya'yan Mugun ne.

Mat 13

Mat 13:30-46