Mat 13:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya bar taron, ya shiga gida. Almajiransa kuma suka zo gare shi, suka ce, “Ka fassara mana misalin nan na ciyawa a gonar.”

Mat 13

Mat 13:26-40