Mat 13:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ita ce mafi ƙanƙanta a cikin ƙwayoyi, amma in ta girma, sai ta fi duk sauran ganyaye, har ta zama itace, har ma tsuntsaye su zo su yi sheƙarsu a rassanta.”

Mat 13

Mat 13:28-33