Mat 13:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai bayin maigidan suka zo, suka ce masa, ‘Maigida, ashe, ba kyakkyawan iri ka yafa a gonarka ba? To, ta yaya ke nan ta yi ciyawa?’

Mat 13

Mat 13:22-28