Mat 13:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da mutane suke barci, sai anokin gābansa ya je ya yafa irin wata ciyawa a cikin alkamar, ya tafi abinsa.

Mat 13

Mat 13:18-29