Mat 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika, ina gaya muku, annabawa da adalai da yawa sun yi ɗokin ganin abin da kuke gani, amma ba su gani ba, su kuma ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba.

Mat 13

Mat 13:10-19