Mat 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle a kansu ne aka cika annabcin Ishaya cewa,‘Za ku ji kam, amma ba za ku fahimta ba faufau,Za ku kuma gani, amma ba za ku gane ba faufau,

Mat 13

Mat 13:13-20