Mat 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kun san ma'anar wannan cewa, ‘Ni kam, zaman jinƙai nake nema a gare ku, ba hadaya ba’, da ba ku ga laifin marasa laifi ba.

Mat 12

Mat 12:1-9