Mat 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kuwa ba ku taɓa karantawa a Attaura ba, yadda a ran Asabar, firistoci a Haikalin sukan keta dokar Asabar, ba tare da yin wani laifi ba kuwa?

Mat 12

Mat 12:4-14