Mat 12:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A Ranar Shari'a mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan, su kā da su, don sun tuba saboda wa'azin Yunusa. Ga kuma wanda ya fi Yunusa a nan.

Mat 12

Mat 12:38-45