Mat 12:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ba nawa ba ne, gāba yake da ni. Wanda kuma ba ya taya ni tarawa, watsarwa yake yi.

Mat 12

Mat 12:23-33