Mat 11:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun tafi ke nan, sai Yesu ya fara yi wa taro maganar Yahaya, ya ce, “Kallon me kuka je yi a jeji? Kyauron da iska take kaɗawa?

Mat 11

Mat 11:1-10