Mat 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Makafi suna samun gani, guragu suna tafiya, ana tsarkake kutare, kurame suna ji, ana ta da matattu, ana kuma yi wa matalauta bishara.

Mat 11

Mat 11:1-14