Mat 11:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku shiga bautata, ku kuma koya a gare ni, domin ni mai tawali'u ne, marar girmankai, za ku kuwa sami kwanciyar rai.

Mat 11

Mat 11:22-30