Mat 11:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane abu Ubana ne ya mallakar mini. Ba kuwa wanda ya san Ɗan sai dai Uban, ba kuma wanda ya san Uban sai Ɗan, da kuma wanda Ɗan ya so ya bayyana wa.

Mat 11

Mat 11:23-30