Mat 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci sai Yesu ya ce, “Na gode maka ya Uba, Ubangijin Sama da ƙasa, domin ka ɓoye waɗannan al'amura ga masu hikima da masu basira, ka kuma bayyana su ga jahilai.

Mat 11

Mat 11:15-30