Mat 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne wanda labarinsa yake rubuce cewa,‘Ga shi, na aiko manzona ya riga ka gaba,Wanda zai shirya maka hanya gabanninka.’

Mat 11

Mat 11:1-12