Mat 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya gama yi wa almajiransa sha biyun nan umarni, sai ya ci gaba daga nan domin ya koyar, yă kuma yi wa'azi a garuruwansu.

Mat 11

Mat 11:1-3