Mat 10:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ji tsoron masu kisan mutum, amma ba sa iya kashe kurwarsa. Sai dai ku ji tsoron wannan da yake da ikon hallaka kurwar da jikin duka a Gidan Wuta.

Mat 10

Mat 10:22-37