Mat 10:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya isa wa almajiri ya zama kamar malaminsa, bawa kuma kamar ubangijinsa. In har sun kira maigida Ba'alzabul, to, mutanen gidansa kuma fa?”

Mat 10

Mat 10:17-30