Mat 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga shi, na aike ku kamar tumaki a tsakiyar kyarketai. Don haka sai ku zama masu azanci kamar macizai, da kuma marasa ɓarna kamar kurciyoyi.

Mat 10

Mat 10:9-22