Mat 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa kuma ya ƙi yin na'am da ku, ko kuwa ya ƙi sauraron maganarku, da fitarku gidan ko garin, sai ku karkaɗe ƙurar ƙafafunku.

Mat 10

Mat 10:11-15