Mat 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Salmon ya haifi Bo'aza (uwa tasa Rahab ce), Bo'aza ya haifi Obida (mahaifiyarsa Rut ce), Obida ya haifi Yesse,

Mat 1

Mat 1:1-9