Mat 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu mijinta kuwa da yake shi mutumin kirki ne, ba ya kuma so ya ba ta kunya a gaban jama'a, sai ya yi niyyar rabuwa da ita a asirce.

Mat 1

Mat 1:15-23