Mar 9:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa ƙafarka na sa ka laifi, to, yanke ta. Zai fiye maka ka shiga rai da gurguntaka, da a jefa ka Gidan Wuta da ƙafa biyu. [

Mar 9

Mar 9:38-49