Mar 8:37-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

37. Me kuma mutum zai iya bayarwa ya fanshi ransa?

38. Duk wanda zai ji kunyar shaida ni da maganata a wannan zamani na rashin amana da yawan zunubi, Ɗan Mutum ma zai ji kunyar shaida shi, sa'ad da ya zo da ɗaukakar Ubansa tare da mala'iku tsarkaka.”

Mar 8