Mar 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tambaye su, “Amma ku fa, wa kuke cewa nake?” Bitrus ya amsa masa ya ce, “Kai ne Almasihu.”

Mar 8

Mar 8:27-34