Mar 8:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya sāke ɗora hannu a idanunsa. Makahon kuwa ya zura ido ƙwar, ya warke, ya ga kome garau.

Mar 8

Mar 8:18-33