Mar 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya yi wata doguwar ajiyar zuciya, ya ce, “Don me mutanen zamanin nan suke neman ganin alama? Hakika, ina gaya muku, ba wata alamar da za a nuna wa mutanen wannan zamani.”

Mar 8

Mar 8:10-14