Mar 8:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) A lokacin nan da wani taro mai yawan gaske ya sāke haɗuwa, ba su kuwa da abinci, sai ya kira almajiransa, ya ce musu,