Mar 7:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya kwaɓe su kada su faɗa wa kowa, amma ƙara yawan kwaɓonsu ƙara yawan yaɗa labarin.

Mar 7

Mar 7:35-37